Manyan Labarai A Yau
Bayan farmakin da wasu yan bindiga suka kai, fursunoni sama da guda 300 ne suka tsere daga babban gidan gyara hali na Kuje da ke babbar birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Hajiya Saratu A. Umar a matsayin shugabar hukumar bunkasa jari ta Najeriya (NIPC) na tsawon shekaru biyar.
Sun yi kira ga ministan da ya riki doka sannan ya saita hadimansa da kuma dakatar da dokar rufe wuraren shakatawa da karfe 7:00 na yamma a babbar birnin kasar.
Yan a mutun Peter Obi sun nemi a gaggauta kawo karshen duk wasu tattaunawa da ke gudana na yunkurin kulla kawance tsakanin jam’iyyun Labour Party (LP) da NNPP.
Mai barkwanci na Najeriya MC Tagwaye a baya-bayan nan ya nishadantar da mabiyansa a shafukan sada zumunta da wani bidiyo da ya wallafa a instagram. Tagwaye da d
Kwamandan Operation Hadin Kai da ke yaki da ta’addanci a arewa maso gabas, Manjo Janar Christopher Musa, ya ce yan Boko Haram fiye da 60,000 ne suka mika wuya.
Tsohon shugaban hafsan sojin kasa, Tukur Buratai, ya ce bai da alaka da kayayyakin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta kwace kwanan nan a Abuja.
Dakarun Operation Safe Haven sun dakile yi nasarar dakile wani hari da yan bindiga suka kai garin Gajin Bashar da ke karamar hukumar Wase ta jihar Plateau.
Wata kungiya ta roki jam'iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu, da su yi watsi da shirin gabatar da tikitin Musulmi da Musulmi a zaben 2023.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari