Manyan Labarai A Yau
Wata mata a kasar Uganda ta hau kanen labarai kan samun abun da ba dukka mata ke mallaka ba, musamman a shekarunta. Allah ya azurta ta da haihuwar yara 44.
A ranar Asabar, 23 ga watan Yuli ne aka kulla aure tsakanin dan marigayi tsohon shugaban kasar Najeriya, Shehu Yar’adua da amaryarsa Yacine Muhammad Sheriff.
Gwamnatin jihar Kano karkashin Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana cewa an haifi jarirai 27,490 a cibiyoyin kiwon lafiya da ke fadin jihar a cikin watanni uku.
Sanata Orji Kalu, bulaliyar majalisar dattawar Najeriya ya ce wasu yan Najeriya na yada jita-jitan cewa 'asirin kudi' ya ke yi saboda motar da ya ke hawa Kalu,
A cikin wani sabon bidiyo da suka saki, tsagerun yan bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa sun yi barazanar yin garkuwa da shugaba Buhari da El-Rufai .
Socio-Economic Rights and Accountability Project tana so ‘yan takaran 2023 su bayyana dukiyarsu. Omoyele Sowore mai neman shugaban Najeriya ya ce N5000 gare sa.
Zainab, matar dan banga Ahmad Usman wanda aka kashe shi a unguwar Lugbe, Abuja kan zargin yin batanci ga Manzon Allah (SAW) ta ce mijinta mahhadacin Alkur'ani
A yau Asabar, 23 ga watan Yuli, za a daura auren dan marigayi tsohon shugaban kasan Najeriya Umaru Musa 'Yar' Adua, Shehu Yar’adua da amaryarsa Yacine Sheriff.
Mutumin na samun naira miliyan 24 a matsayin albashi duk shekara a nan gida Najeriya, amma sai ya yanke shawarar yin kaura zuwa Turai. Ya hada matarsa da yara.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari