Manyan Labarai A Yau
Zainab, matar dan banga Ahmad Usman wanda aka kashe shi a unguwar Lugbe, Abuja kan zargin yin batanci ga Manzon Allah (SAW) ta ce mijinta mahhadacin Alkur'ani
A yau Asabar, 23 ga watan Yuli, za a daura auren dan marigayi tsohon shugaban kasan Najeriya Umaru Musa 'Yar' Adua, Shehu Yar’adua da amaryarsa Yacine Sheriff.
Mutumin na samun naira miliyan 24 a matsayin albashi duk shekara a nan gida Najeriya, amma sai ya yanke shawarar yin kaura zuwa Turai. Ya hada matarsa da yara.
Yan sandan Saudiyya sun kama wani dan kasar bayan zarginsa da hannu wajen shigo da wani dan jaridar Amurka da ba Musulmi ba zuwa cikin garin Makkah mai tsarki.
Allah ya yiwa tsohon karamin ministan wutar lantarki da karafa, Cif Oyekunle Oluwasanmi, rasuwa a ranar Alhamis, 21 ga watan Yuli. Ya rasu yana da shekaru 85.
A jiya ne aka ji rahoton farko na bayanin yadda ‘Yan ta’adda suka fasa gidan yarin Kuje ya isa fadar Shugaban kasa, za a hukunta duk wanda aka samu da laifi.
Rundunar yan sandan Najeriya a jihohin Adamawa da Benue sun kama wasu fursunoni biyu, Abubakar Mohammed da Ebube Igwe Jude wanda suka tsere daga kurkukun Kuje.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an yi nasarar kubutar da jami’an yan sanda 10 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kogi a daren ranar Laraba.
A kokarinta na datse hanyoyin samun kudaden yan bindiga, Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar haramta amfani da babura wanda aka fi sani da Okada a fadin kasar.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari