Manyan Labarai A Yau
Tsohon Wazirin Katsina, Farfesa Sani Lugga ya ce abubuwa na ci gaba da lalacewa a Najeriya duk da addu’o’in da ake yi a kullun saboda Allah ya la'anci kasar.
Nasir El-Rufai ya fito Twitter ya caccaki magoya bayan ‘Dan takaran LP. A dalilin maganar da El-Rufai ya yi, an samu wanda ya kai korafi domin a taka masa burki
Tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar, a ranar Lahadi, 13 ga watan Agusta, ya dawo gida Najeriya bayan jinya da ya je yi a kasar waje.
Hadaddun hotunan Atoni Janar na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami, tare da uwargidarsa, Hajiya Fatima Malami sun yadu a shafukan soshiyal midiya.
An yanke wa dagacin kauyen Efen Ibom a karamar hukumar Akwa Ibom, Cif Essien Matthew Odiong, hukuncin kisa ta hanyar rataya. An gurfanar da basaraken ne a kotu
Tun bayan mutuwar mijinta a shekarar 1991, sai Misis Onokpite Agbaduta ta zabi sana'ar tuka motar haya domin kula da yaranta, kuma ta dauki nauyin karatunsu.
Kyakkyawar budurwa mai suna Fartun wako ta lashe gasar karatun Al-Qur’ani na Imam Shatibi inda ta zo ta daya a yankin arewacin Amurka. Ta samu kyaututtuka.
Kudin waya, sako da hawa yanar gizo ta salula zai iya tashi da 100% a Najeriya. Muddin aka amince da wani sabon karin 5% a kan haraji, mutane za sa koka sosai.
Ana rigima tsakanin Dakarun Sojojin Kasa da Rundunar ‘Yan Sanda a Legas. Ana Gwabza da Dakarun Sojojin Kasa da Rundunar ne saboda kisan jami’in tsaro kwanaki.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari