Manyan Labarai A Yau
Rundunar yan sandan Najeriya ta dakatar da wasu jami'anta biyu da aka gani a wani bidiyon Tiktok da ya bazu saboda saba dokar amfani da soshiyal midiya ta rundu
Honarabul Nnamdi Okafor, Shugaban masu rinjaye na majalisar jihar Anambra ya riga mu gidan gaskiya. Okafor ya rasu ne a daren ranar Talata a Afirka ta Kudu kama
An tura Jami’an tsaro zuwa gidan Andy Uba, sun karbe masa dukiya Sanatan ya taba cin bashin Naira Miliyan 50 daga kamfanin Oranto Petroleum Ltd, bai biya ba.
A makon jiya aka kai karar shugaban Najeriyan da wasu Ministocinsa da kuma jami’an gwamnatin tarayya a kotu bisa zargin yi wa hukumar NDDC ta kasa katsalandan.
Alamu sun tabbata cewa rikici ya ki karewa tsakanin PSC da NPF wajen daukar aikin ‘Yan Sanda. NPF ya yi fatali da Hukumar PSC ta bada sanarwar daukar aiki.
Yan sanda sun yi ram da wani mutum wanda da bakinsa ya amsa cewa yana neman yadda zai kashe Yakubu Dogara. Kwamishinan Yan Sanda na Bauchi ya bayyana wannan.
Dan damben Duniya Anthony Joshua ya sake rasa kambu a hannun Oleksandr Usyk. A zagaye uku na karshe da suka rage ne Usyk ya nunawa Duniya cewa shi gwarzon gaske
Hukumar kula da kafafen watsa labarai ta kasa, NBC, ta kwace lasisin kafafen watsa labarai na Silverbird TV, AIT, Raypower FM, Rythm FM da wasu saboda rashin sa
Za a ji Ministan, harkokin wutar lantarki ya koka game da yadda karfin wuta yake kara sauka kasa a Najeriya. Daga 5000mw, abin da ake da shi ya koma 4100mw.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari