Manyan Labarai A Yau
Fitaccen mawakin Najeriya, Portable Zazu ya sake janyo cece-kuce don shigowa wurin wasa da ya yi cikin akwatin gawa a Legas. Magoya bayansa sun magantu kan abin
Wani fasihi ya gina katafaren gida mai dakuna da dama da kwantena guda 11. Bayan gina gidan ya saka kayan daki da na kicin har ma da wutan lantarki duk a gidan.
Wannan rahoto ya kawo maku duk wasu hukuncin Alkalai da aka yi a shekarar nan da suka shiga littatafan tarihi har abada. Akwai shari’ar Nnamdi Kanu, hijabi, dsr
A makon da ya gabata ne Gwamnan Jihar Kuros Riba, Farfesa Ben Ayade, ya nada Malam Adamu Uba Musa, Bahaushe na farko a tarihi a matsayin Kwamishina a Jihar.
Gwamnatin kasar Birtaniya ta fitar fitar da sanarwa na neman malaman makaranta daga kasashen duniya ciki har da Najeriya wadanda za su koma kasarta don aiki.
Wani kamfanin Isra'ila ya yi gwajin farko na motar da ya ke kera mai tashi a sararin samaniya a bainar jama'a, cikin yan mintuna a kalla mutum 240 sunyi oda.
Dr Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasar Najeriya ya gabatar da lambar yabo ta 'Ebony Hall of fame' ga tsohon shugaban kungiyar gwamnoni, NGF, Kayode Fayemi.
Bishir Mangal, mataimakin ciyaman kuma shugaba na kamfanin sufirin jiragen sama na Max Air, ya riga mu gidan gaskiya. Mangal ya rasu ne a birnin tarayya Abuja.
Jami'an tsaro a jihar Ogun sun kama wani matashi dan shekara 26, Adeyemi Babatunde, saboda halaka Obafunsho Ismail, dan shekara 46 ta hanyar take shi da mota.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari