Manyan Labarai A Yau
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta tabbatar da cafke wasu miyagun mutane mutum biyu bisa zargin aikata laifin kisan kai na wani dalibin jami'ar OAU.
Jigon jam'iyyar NNPP, Adekunle Aderibigbe ya yi magana kan tabbatar da korar Kwnakwaso da masu ruwa da tsakin jam'iyyar a yankin Arewa maso Gabas suka yi.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya shirya gwangwaje ma'aikatan jiharsa a yayin da shekarar nan ta 2023 ta kawo karshe. Gwamnan zai biya albashin watan 13.
Dokta Bonieface Aniebonam wanda ya kafa NNPP ya raba gardama kan takaddamar sahihancin zaman Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano, dan jam'iyyar NNPP.
Majalisar wakilai ta hannun kwamitin korafe-korafen jama'a ta bayar da umarnin a cafke gwamnan CBN, Olayemi Cardodo, Akanta Janar ta tarayya da wasu mutum 17.
Wani matashi mai suna Suleiman Isah mai shekaru 26 dan asalin jihar Kano da ya auri wata Ba’amurke Janine Reimann ya shiga aikin sojan Amurka shekaru 3 da aurensu.
An dauki shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong-un a cikin wani bidiyo da ya yadu yana kuka tare da rokon mata a kan su kara haihuwa don karfafa kasar.
A ranar Laraba, 6 ga watan Disamba, ne gwamnatin tarayya ta fara biyan albashin ma’aikata da aka rike da farko saboda akasi a tsarin biyan albashi na IPPIS.
A ranar Laraba, 6 ga watan Disamba, masu zanga-zanga sun mamaye majalisar dokokin kasa sannan sun bukaci ministan tsaro, Badaru ya yi murabus kan kisan masu Maulidi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari