Maiduguri
Yaron dan Najeriya mai suna Musa Sani ya ba mutane sha'awa a yanar gizo bayan da ya gina wani kwafin gadar sama ta jihar Kano da ya gina da tarkacen wasan yara.
Mataimakin shugaban ƙasa, Yemi Osinbajo, ya ce gwamnatin tarayya ta shirya inganta rayuwar tubabbun mambobin kungiyar Boko Haram tare da wurin zama da iyalai.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya dura babban birnin Maiduguri a jihar Borno domin ziyarar aiki ta rana daya. Buhari ya tafi jihar Na
A ranar litinin, 31 ga watan Janairu, 2022, mai shari’a Aisha Kumaliya ta babbar kotun jihar Barno ta yanke ma wani mai suna Bashir Mohammed Karube hukunci.
Abba Kyari, mataiamkin kwamishinan 'yan sanda a Najeriya, ya goge dukkan wallafar sa ta shafinsa na Facebook jim kadan bayan ya zuba hotunan bikin Maina Alkali.
Har yanzu babu amo balle labarin yara mata 110 cikin 276 da Boko Haram suka yi garkuwa da su a 2014, kamar yadda kungiyar Kibaku ta Chibok (KADA) ta sanar.
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta hasaso iska mai hade da kura a jihohin Arewa maso yamma da arewa maso gabas wanda ka iya dusasar da gani dususu.
Rundunar sjin Najeriya ta bayyana gaskiyar abin da ya faru a jihar Borni, inda tace sam ba a sace kowa daga cikin matafiyan da ake yada jita-jitar an sace a jih
Rundunar sojin Najeriya ta magantu bayan da aka samu fashewar rokoki da dama a jihar Borno. Ta ce mazauna sun zauna cikin kwanciyar hankali sojoji na kan aiki.
Maiduguri
Samu kari