Maiduguri
Wani sojan Najeriya ya nuna alhini da bakin ciki a kan mutuwar wasu abokan aikinsa wadanda ya ce Boko Haram sun halaka a garin Maiduguri, babban birnin Borno.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da shirinta na fara bai wa kauyukan arewa maso gabas agaji ta hanyar cilla wa 'yan gudun hijira abinci ta jiragen sama.
Ofishin hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), ta gurfanar da Aisha Alkali Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko.
Rundunar sojin Najeriya a ranar Litinin, ta ce dakarun sojin sama karkashin rundunar Operation Lafiya Dole ta halaka wasu 'yan ta'adda tare da rushe maboyarsu.
Ƴan ta'addan Boko Haram a ranar Talata sun kafa shinge suka kuma rika yi wa matafiya fashi a hanyar Maiduguri zuwa Magumeri kamar yadda Daily Trust ta ruwaito..
A ranar Litinin ne kafafen yada labarai su ka wallafa labarin cewa tsohon mataimakin gwamnan babban bankin kasa (CBN), Ubadiah Mailafia, ya bayyana zargin cewa
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya fita da sassafe wurin karfe 6 na ranar Juma'a don duba wuraren da ambaliyar ruwa ya shafa cikin birnin Maiduguri.
A cikin makon jiya ne wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan kungiyar Boko Haram ne suka kai hari kan tawagar gwamna Zulum yayin da ya ke kan hanyarsa
Kanal Sagir Musa, mukaddashin jami'in hulda da jama'a na rundunar soji, ya ce; "wani karamin soji da ke tare da bataliya ta 202 a runduna ta 21 da ke Bama a jih
Maiduguri
Samu kari