Labaran Soyayya
A wani bidiyo mai ban al'ajabi da ke yawo a shafukan soshiyal midiya, an gano amarya tana sharban kuka wiwi yayin da take zaune a gefen angonta ana masu baiko
Wani mai amfani da shafinsada zumunta ya fadi ra'ayinsa game da matan da suke kwanciya dirsham a gidan saurayi maimakon tashi da wuri su shagaltu da gida..
A bidiyon, an gano amaryar tsaye rike da hannayen mahaifiyarta a filin biki inda mai gabatar da shirin ta bukaci da ta fadawa mahaifiyarta za ta yi kewanta.
A kalla jiragen sama mallakin hamshakan masu kudin Najeriya da 'yan siyasa 11 ne suka hallara a garin Maiduguri, jihar Borno domin daurin auren Shehu Yar'adua.
Wani masoyin doki ya yanke hukuncin amfani da ingarman dokin da yafi kauna a matsayin babban abokinsa a ranar aurensa kuma har ya kai ga tafiya da shi amarci.
Ranar bikin zagayowar haihuwar budurwarsa ne, hakan yasa ya kira ta don su shakata, amma kwatsam sai budurwar ta bayyana tare da kawayenta su 18 suka ci abinci.
Wata budurwa ta fusata sakamaakon yadda matashi ya yi watsi da ita bayan yayi alkawarin fita da ita. Ta yanke shawarar maka shi a kotu da bukatar diyyar N4m.
Dani Bose, kyakyawar Baturiya ta fallasa wani mutum da suka kwashe shekaru 30 da matarsa da aure amma yake neman matan banza a waje har da karyar mutuwarta.
Bidiyon tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano tare da matarsa Ebele suna shakatawa tare da shagali a kasar waje ya yadu inda suka yi wata fitar dare.
Labaran Soyayya
Samu kari