Jihar Legas
Runduna Yan sandan Najeriya reshen Jihar Legas ta tabbatar kama wani mutum mai suna Billy King Tokunbo kan yi wa dan sanda duka da kuma saba dokar hanya. Kakaki
Rundunar 'yan sandan jihar Legas tace ta cafke wasu sojan bogi biyu a jihar. Kakakin rundunar, Benjamin Hundeyin, yace an same shi da kayan sojoji da harsasai.
Sanata Kashim Shettima, dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya magantu kan cece-kuce da aka rika yi kan salon shigar da ya yi zuwa taron NBA
Olumide Akpata, shugaban kungiyar lauyoyi, NBA, ya ce duk lauyan da aka samu da laifi wurin lalata rumfunan taro, sace wayoyin salula, da dukkan jami'ai, The Pu
Wasu tsageru da ake kyautata zaton yan bindiga ke sun tare ɗan sanda mai matsayin Insufecta, sun harbe shi har Lahira a jihar Legas jiya Laraba da yammaci.
Sarkin Kano na 14, kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya ba 'yan Najeriya shawarin irin shugabannin da ya kamata su zaba a zaben 2023 mai zuwa.
Jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari ta musanta yunkurin ruguza tsarinta domin hada kai da sauran jam'iyyun siyasa, Daily Trust ta ruwaito a yau Alhamis.
Rahoton da ke fitowa daga jihar Legas ya bayyana cewa, mutum daya ya mutu yayin da 10 suka jikkata a wani artabu tsakanin mabiya addinin gargajiya da kirista.
Shugaban jam'iyyar NNPP na kasa, farfesa Rufa’i Alkali, ya ce jam’iyyar ba zai yiwu a jefa jam'iyyar cikin cece-kuce ba saboda yunkurin ficewar Shekarau a NNPP.
Jihar Legas
Samu kari