Jihar Legas
Fusatattun jama'a sun nada wa wani matashi mai babur kuma mai kai sako dukan kawo wuka bayan kama shi da jinjiri da aka yi a cikin akwatin kai sako a Legas.
Ɗaya daga cikin waɗan da aka gurfanar tare da babban mai garkuwa da mutane, Evas ya yi amai ya lashe, ya dawo daga baya ya amsa tuhumar da ake masa a Kotu.
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da dakatar da dukkan al'amuran mambobin kungiyar kula da ma'aikatan sufuri, NURTW a jihar bayan sa'o'in kadan da fitar kungiyar.
Jirgin kasa mai jigilar fasinjojo daga jihar Legas zuwa Ibadan, a ranar Alhamis, ya tsaya tsakiyar dajin sakamakon karewar mai a cikinsa. Wani ma'abocin manhaja
Wani mummunan hatsari da ya auku a kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan kusa da ma'akatar ivada ta MFM ya lakume rayukan adadin mutane mai yawa da ba'a sani ba.
Wata budurwa, Chidinma Ojukwu, wacce aka dinga yada labarinta a watannin baya ana zargin ta da kisan Super TV, Michael Ataga, ta lashe gasar sarauniyar kyau da
Wani mutumi ɗan asalin jihar Kano ya kuduri aniyar tatfaki da kafarsa tun daga birnin Abuja zuwa Legas domin rokon Tinubu ya tsaya takarar shugaban ƙasa a 2023.
Jami'an Kwana-kwana suna can suna kokarin gashe wuta da ta kama wani gini mai bena uku a unguwar Mushin a Legas bayan wani tanka dauke da man fetur ta kama da w
Ana zargin wasu jami’an DSS da har yanzu ba a gano sunayen su ba da harbin Private Obafemi Adetayo, wani soja inda ya rasa ran sa a wuraren Lekki da ke Jihar Le
Jihar Legas
Samu kari