Lafiya Uwar Jiki
Mun samu labari daga Jaridar CNN cewa Nonon kyankyaso na dauke da sinadarai iri-iri wanda su ka hada da abubuwan gina jiki kuma yana da dadi tamkar ice-cream.
Naij.com ta kawo muku rahoton cewa, binciken masana kiwon lafiya na fannin kanyan ciyaciye da na sha sun bayyana cewa, mafi yawan amfanin lemun zaki yana kunshe
Sakamakon tsawon lokaci da gasu ke dauka waje taruwa, akwai nau'ukan kalubale da mafi yawan mutane ka fuskanta wajen kulawa da gasun su. Naij.com ta kawo muku j
Hankula da dama sun tashi tare da durar ruwa a cikin al'ummar jihar Bayelsa sakamakon barkewar wata sabuwar cuta makamanciyar kyanda da farankama mai sunan monk
Bawon ayaba yana kunshe da arziki na sunadaran gina jiki (nutrients) da kuma masu sanya karfin jiki (carbohydrates). Akwai ire-iren sunadaran vitamin B6, vitami
Lafiyar jiki abu ne da kowa ke bukata domin kuwa masana kiwon lafiya sun yi kididdiga akan cewa, da yawa daga cikin cututtukan dake kama jikin dan Adam su na ba
Da dama daga cikin abubuwa da aka saba yi bayan cin abinci nada dadin aikatawa amma ya zama dole a guje su don kare lafiya. Masana sun ce aikata hakan nada illa
Warin baki cuta da ka iya kama kowa, sai dai ance babu wata cuta da ba a iya magance ta. Da yawa daga cikin mutane masu fama da warin baki, shiga cikin abokai k
Abincinka garkuwar ka: Abinci na taka muhimmiyar rawa ga jiki da lafiyar mutum. Cin abinci mai kyau da inganci na iya bawa jiki da lafiya kariya daga cututtuka
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari