Labarin Sojojin Najeriya
Rahotanni na nuni da cewa tsohon gwamna a jihar Benue na soja, AVM Adebayo Hameed Lawal (Mai ritaya) ya rasu a jiya Lahadi za a masa janaza a yau Litinin.
Dakarun sojojin sama sun yi nasarar lalata haramtattun wuraren tace man fetur a jihohin Imo, Rivers da Bayelsa. Sun kuma lalata kayayyakin da ake amfani da su.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cefke wani dan damfara mai kokarin karbar kudi domin samawa mutane aikin soja a jihar Taraba. Kingsley Chidiebere Uwa ne ya sanar
Rahotanni sun ce wasu da ake zargin sojojin ruwa ne sun hallaka wani dan sanda a birnin Legas. Lamarin ya auku ne dai bayan gardama ta barke a tsakaninsu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar cero wasu mutane da 'yan ta'adda suka sace daga gidajensu a jihar Borno. Sojojin sun ceto mata da yara.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi nasarar ƙara rage mugayen iri a sassa daban-daban na ƙasar nan cikin mako 1, sun ceto ɗaruruwan mutanen da aka sace.
Hedikwatar tsaro ta kwantar wa da manoman kasar nan hankali, inda ta ce ta yiwa ayyukanta garanbawul yadda zai ba ta damar tsare rayukansu idan za su je gona.
Rundunar sojin Najeriya ta yi taro domin tattaunawa kan neman goyon bayan yan kasa a jihar Kano. Rundunar ta bukaci'yan jarida da su rika kawo sahihan labaru.
Bincike ya nuna cewa bayan wata shida da harin bom a Tudun Biri marasa lafiya sun koka kan yin biris da aka yi da su. Sai dai an fara cika wasu alkawura da aka musu.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari