Labarin Sojojin Najeriya
Jami'an sojoji sun nunawa wani babban dan siyasa da yan sandan da ke masa rakiya iyakarsu bayan sun fito ana tsaka da gudanar da zaben gwamna a jihar Kogi.
Hukumomin sojojin Najeriya sun kama wasu mutane a cikin wasu bakaken motoci da ake zargin za su kawo hargitsi ne a jihar Kogi yayin da aka fara zabe.
Dakarun sojoji sun samu nasarar halaka ƴan ta'adda 10 da suka addabi mutane a jihar Kaduna. Dakarun sojojin sun kuma ƙwato makamai masu tarin yawa.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya karkashin Operation SAFE HAVEN (OPSH) sun yi gagarumin nasara kan yan ta'adda a samamen da suka kai Filato da Kaduna.
Akalla manoma tara ne rahotanni suka bayyana sun rasa rayukansu a wani harin boko Haram a Borno. Shekaru kenan garin Zabarmari ke fuskantar hare-haren Boko Haram.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun samu nasarar halaka ƴan ta'adda masu yawa a wasu hare-haren da suka kai a yankunan Arewa maso Gabas da Arewa maso Yamma.
Dakarun sojoji sun samu nasarar daƙile harin da ƴan bindiga suka kai a wani ƙaiyen jihar Zamfara, inda suka halaka ƴan bindiga masu yawa a yayin fafatawar.
Tsohon babban hafsan sojin ƙasa, Tukur Buratai ya bayyana waɗanda suka haifar da matsalar rashin tsaro a Najeriya, inda ya ɗora laifin kan ƴan siyasa.
Wasu ƴan ta'adda mayaƙan ƙungiyar Boko Haram sun salwantar da rayukan mutim 16 a wani ƙazamin hari da suka kai ƙaramar hukumar Geidam ta jihar Yobe.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari