Labaran Duniya
Kanhaiya Lal, wani mutum 'dan kasar Hindu ya rasa ransa a Rajasthan da ke Indiya bisa zarginsa da goyon bayan wanda yayi batanci ga shugabanmu Annabi Muhammad.
Wani mai shirya fina-finai kuma mai kera abubuwa mai suna Hashem Alghaili da wani mutum mai suna Tony Holmsten sun shirya bikin bude wani tamfatsetsen otel mai.
Rashin lafiya da matsalar mantuwa ta sa dole Tanko Muhammad ya sauka daga CJN, ya yi ta fama da larura, har abin ya fara bayyana a wajen gudanar da aikinsa.
Bayanai game da David Ukpo Nwanmini, yaron da tsohon shugaban majalisar dattawa, Ike Ekwdremadu da matarsa, Beatrice suka kai Amurka don cire sashin jikinsa.
Ukpo Nwamini David shi ne yaron da Ike Ekweremadu ya kai asibitin Ingila da nufin a cire bangaren jikinsa, a dasawa yarsa. An gano cewa ya zarce shekara 15.
Wani mutum 'dan Najeriya mai matukar kirki mai amfani da @mrsucessguy a shafin TikTok ya sauya rayuwar wani talaka da ya gani gefen titi yana kwashe shara.
Kwesi Ackon, direban tasin da ya mayarwa wata fasinja kudi har N438k da ta bari a motarsa, yanzu ya samu aiki a hedkwatar cocin Pentecost dake Accra, Ghana.
'Yan sandan kasa da kasa hukumarar 'yan sanda ce da tafi kowacce girma a duniya tare da mambobi 190 - na kasashen da ke hada kai wajen magancewa gami da kawo.
Wata mata mai aski mai suna Mwende Frey ta bayyana yadda kasuwancinta yake tare da kalubalen da take fuskanta yayin da take gudanar da shagon askin mata zalla.
Labaran Duniya
Samu kari