Labaran Duniya
Rahoton ya nuna cewa Elon Muska yana da tarin dukiya da ta kai $198 biliyan. Duk da kuwa wannan yawan dukiyar, Musk bai zo ko kusa da basarake Mansa Musa ba.
Gwamna Douye Diri na Jihar Bayelsa ya koka cewa ambaliyar ruwa da ya shafi sassan jihar ya ci gidansa na kansa da ke Sampou a karamar hukumar Kolokuma/Opokuma a
An gano wani karamin jaka da ya bace a 1963 mallakar wata mata mai suna Beverly Williams a kasan wani makaranta a Texas. An gano jakar ne kimanin shekaru 63 bay
Rasuwar Sarauniya Elizabeth ta II na nadin Sarki Charles III ya sa mutane sun samu karin bayanai dangane da gidan sarautar Birtaniya da wasu gidajen sarautan a
Bidiyon tsohon da ya dawo gida daga kasar waje bayan kwashe shekaru 47 ya bai wa jama’a mamaki don babu arzikin da yaje nema sai wasu jakunkuna ya dawo dasu.
Bidiyon Agnes Nespondi, wata mata ‘yar kasar Kenya wacce ta haifa yara 11 duk makafi ya dauka hankali a YouTube. Babu bayanin da likitoci suka yi mata kan Haka.
Za a yi shagalin bikin nadin sarautar Sarki Charles III a ranar Asabar 6 ga watan Mayun 2023. Za a yi shagalin ne a Westminster Abbey,Fadar Buckingham ta sanar.
Matasan yaran Fulani 3 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa dasu dake gundumar Gurdi dake yankin Abaji Abuja sun sha da kyar bayan wadanda suka sace su sun yi bacci.
Farincikin da zaka shiga bayan ka samu cikar wani daga cikin manyan burikan ka a rayuwa yana da yawa. Wata budurwa ta fada farinciki bayan ta siyawa kanta gado.
Labaran Duniya
Samu kari