Labaran Duniya
Nahiyar Afirka tana da yanayi mai kyau. Akwai kasar noma mai kyau tare da ma'adinai na karkashin kasa amma duk da hakan akwai kasashe da dama dake fama da talauci. Ko kan san wacce kasa ce tafi talauci a Afirka a shekarar 2018?
Ragowar jami’an gwamnati da zasu kasance cikin tawagar shugaba Buhari sun hada da ministan harkokin kasashen waje, Geofrey Onyeama, takwaransa na harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau, ministan tsaro, Mansur Dan-Ali, da kuma
A ranar Juma'ar da ta gabata ne tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido, ya kaddamar da kansa a matsayin dan takara daya tilo da ya cancanci tikitin takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da zai fafata a zaben 2019.
A dubawar da manema labarai sukayi wa wanda ake zargin da kuma sauran masu laifi a shelkwatar yan sandan jihar dake birnin Kebbi, kwamishinan yan sandan jihar, Kabiru Ibrahim yace wanda ake zargin ya dade yana sace motoci yan gudu
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta zabi mataimaka da yawa a karkashin ofishin uwargidan shugaban kasa da kuma matar mataimakin shugaban kasa bayan da alkawarin rushe ofisoshin da yayi, a baya yace ba zai yi ba
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito mun samu rahoton cewa, wani jariri dan watanni 3 da haihuwa ya riga mu gidan gaskiya cikin wata Mota yayin da Mahaifiyar sa ta manta da shi wajen kuskuren ajiye sa a gidan raino.
Shahararren shafin nan na Google zasu bude yanar gizo a kyauta a wasu yankuna guda 200 dake Legas da kuma yankuna 5 a wasu sassa na kasar nan daga yanzu har zuwa shekara ta 2019. A cikin lokacin sama da yan Nageriya miliyan 10 ne
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya bayyana mun samu rahoton cewa, shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, na ganawa da Sarakunan gargajiya na Isoko a fadar sa ta Villa dake babban birnin kasar nan na tarayyar Abuja.
Masana sun hango cewa rana za ta kama wata a daren nan. Wannan abu zai faru ne a wasu sashen Duniya an jima. A kan samu kusufin ne idan har rana ta kama wata a cikin daren da wata ya cika kamar irin daren yau kenan.
Labaran Duniya
Samu kari