Kwara
Wani mutum ya daki wani direban keke-napep wanda ya yi sanadiyyar mutuwarsa nan take a wani yankin jihar Kwara. Lamarin yana hannun 'yan sanda a halin da ake ci
Wasu 'yan bindiga sun halaka, shugaban garin Bororo a Oro-Ago, karamar hukumar Irepdun, jihar Kwara, Alhaji Sheidu Madawaki, a daren ranar Lahadi a gidansa misa
Kotun majistare na Jihar Kwara da ke zamanta a Kaiama ta yanke wani Abubakar Bani, mai shekaru 28 hukuncin daurin watanni shida a gidan yari saboda satar doya..
Kwara - Wasu miyagu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace ɗalibar jami'ar jihar Kwara yayin da take hanyar komawa ɗakin kwanan ta dake cikin gari.
Prince Samuel Adedoyin, wani hamshakin biloniya dan asalin jihar Kwara ya rasa diyarsa, Princess Lola Olabayo.Mummunan lamarin ya faru ne yana tsaka da jimamin.
Yan fashin daji sun tare motar yan bikin aure inda suka tasa baki ɗaya waɗanda suke cikin motar zuwa cikin daji, amma jami'an tsaro sun ɗauki matakin gaggawa.
Wasu yan daba dake tawagar adawa da dabar wani ɗalibin kwalejin fasaha ta jiha, sun hallaka shi sannan suka jefar da kansa a Ilorin, babban birnin jihar Kwara.
Sheikh Habeebullaah El-Ilory, babban malamin addinin musulunci a Ilorin, jihar Kwara, ya soki yadda ake mayar da wurin ibada, filin idi, wurin yin kamfen din ya
Ofishin binciken haddura (AIB) ya bayyana yadda tayar wani jirgin sama ya fashe yayin sauka. Babu fasinjan da aka ba da rahoton cewa ya ji rauni a lamarin.
Kwara
Samu kari