Kwara
Jami’an hukumar kwastom, NCS, a jihar sun biyo wata tirela wacce ta fada wa wata mata da yaranta uku a ranar Talata da dare cikin Ilorin, Daily Trust ta ruwaito
Wani malamin kwalejin fasaha dake Offa jihar Kwara, Mista Ayatu Ikani, ya yanke jiki ya faɗi ana tsaka da taro, inda maganar kenan Allah ya karbi rayuwarsa.
Wani dalibi a Jami'ar Tarayya da ke Jiyar Oyo, Bolu ya bayyana yadda masu garkuwa suka ciyar da shi da yan uwansa danyen rogo da masara tsawon sati biyu da suke
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC reshen jihar Kwara, a ranar Litinin ta gurfanar da Ope Saraki, dan’uwan Bukola Saraki da tsohon kwamishinan labarai na jihar.
'Yan bindiga da suka kai shida a daren Asabar sun tsinkayin garin Olla da ke karamar hukumar Isin ta jihar Kwara inda suka sace wani Olujala Adegboja a jihar.
Ilorin - Dalibin ajin karshe da aka kora daga jami'ar Ilori, Waliyullah Salaudeen, kan yiwa Malamarsa Dr Rahmat Zakariya, dukan tsiya ya sha garkama bisa umurni
Yanzu muke samun labarin cewa, jami'ar Ilorin ta kori wani dalibinta da ya lakadawa lakcara dukan kawo wuka saboda kin taimaka masa a kan shirin SIWES na karatu
Wani dalibin da ya lakadawa lakcararsa dukan kawo wuka ya bayyana gaskiyar abinda ya faru, ya ce ita ta fara jifansa da kofin shayi har ta ji masa rauni kafin n
Wani ɗalibi a jami'ar Ilorin ta jihar Kwara ya zane malamarsa a jami'a har sai da ta kwanta a asibiti saboda kawai ta ki taimaka masa a wani kwas da bai yi ba.
Kwara
Samu kari