Kwara
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman Abdul Razzzak, ya tuhumci Ministan Labarai da al'adu Alh Lai Mohammed ya rub-da-ciki da miliyoyin nairori na yakin neman zabe.
Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq na jihar Kwara ya caccaki ministan labaru da al'adu, Alhaji Lai Muhammad, yace ministan ba zai iya komai ba yanzun a harkar siyasa
Hukumar EFCC, ta kama wani matashi mai shekaru 21, Jatto Sheriff Umar, bayan ya yi amfani da sunan Mark Zuckerberg don damfarar mutane a kafar sada zumunta yana
Kungiyar kare hakkin musulmai ta gargadi iyaye kan cewa, su sanya ido kan 'ya'yansu, kuma su kasance masu tsawatarwa da ladabtarwa matukar suna son ganin da kya
Daliban makarantar koyon larabci da alkur'ani a jihar Kwara, sun maida martani kan mummunan azabtarwar da malamai suka musu sabida sun halarci shagalin party.
Gwamnatin jihar Kwara ta dakatar da wani shugaban makarantar Larabci bisa wani laifin da ake zargin ya faru a wata makarantar Larabci a jihar. An kafa kwamiti.
Babagana Zulum, Sanwo-Olu, Nyesom Wike, Ifeanyi Okowa, da AbdulRahman AbdulRazaq suna daga cikin gwamnonin Najeriya da suka yi aiki na musamman a jihohin su.
Rundunar NSCDC, reshen jihar Kwara ta tabbatar da kisan wani makiyayi da aka bayyana sunansa a matsayin Ibrahim da wasu yan bindiga da ba a sani ba suka yi.
A jihar Kwara, san samu karancin nama sakamakon samun karancin shanu da ya addabi jihar. An samu rahoton cewa, saniyar N100,000 a yanzu ta koma har N250,000.
Kwara
Samu kari