Zaben jihohi
Jim kadan bayan kammala zaben gwamna a Anambra, APC tace bata amince da sakamakon zabe ba. Wannan y jawo cece-kuce, jigon APC ya taya APGA murnar cin zabe.
Dan takaran jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben gwamnan Anambra da aka kammala, Andy Uba, yace sam ba yarda da sakamakon zaben da INEC ta sanar.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce za ta mika takardar shaidar cin nasara a zaben da aka kammala na jihar Anambra ga Charles Soludo, dan takarar jam'iyyar APGA.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya tura sakon murna ga Charles Soludo, dan takarar da ya lashe zaben gwamna a jihar Anambra da aka kammala cikin makon nan.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben Anambra ya amince da shan kaye, ya kuma taya dan takarar APGA da ya lashe zaben da aka kammala aka kuma sanar yau.
Farfesa Charles Chukwuma Soludo, zababben gwamnan jihar Anambra, ya yi martani kan nasarar da ya samu a zaben gwamnan jihar da aka kammala a ranar Talata .
Charles Soludo ya lashe zaben gwamna da aka yi a Anambra, wannan ya sa ya shiga sahun gwamnoni 5 masu takardar digirin digirgir a Najeriya. Mun kawo muku su.
Zaben gwamna a jihar Anambra cike yake da rikice-rikice, mun tattaro muku bayanai don sanin dalilin da yasa jihar Anambra ba ta zabe kamar yadda ake a sauran ji
Farfesa Charles Chukwuma Soludo ya lallasa 'yan takara 17 da suka fito neman kujerar gwamnan Anambra. Ya yi nasarar lashe zabe a kananan hukumomi 19 daga 21.
Zaben jihohi
Samu kari