Zaben jihohi
Tsaro ya tsananta a karamar hukumar Ihiala yayin da sojoji suka hana Sanata Victor Umeh, wakilin jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) shiga garin.
Gagarumin zaben gwamnonin da ake ta jira ya faru a jihar Anambra ya auku a ranar Asabar, kamar yadda aka tsara. Sai dai har yanzu ba a kammala zaben ba balle.
Duk da an tattaro sakamakon zabe a kananan hukumomi 19 daga cikin 21 na jihar Anambra, har yanzu ba a bayyana sakamakon karshe na zaben ba har sai an gama.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta bayyana zaben gwamnan jihar Anambra a matsayin wanda bai kammalu ba, Farfesa Florence Obi, baturiyar zaben jihar tace.
Duk da cewa an yi zaben gwamna cikin lumana, amma an samu tseko a wasu yankunan jihar. Wani jami;i ya bayyana yadda yasha dakyar a hannun wasu fusatattun mutane
Charles Soludo, dan takarar gwamna a jam'iyyar APG ya lashe zabe a karamar hukumar Anaoucha, wacce nan ne mahaifar uku daga cikin 'yan takarar gwamna a jihar.
Akwai manyan alamun da ke nuna cewa jam'iyyar All Progressives Grand Alliance ba ta da niyyar tattara komatsanta ta bar gidan gwamnatin jihar da ke Awka jihar.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta dage zaben gwamna a wata karamar hukuma yayin da aka samu baraka. A halin yanzu an sanar da ranar da za a ci gaba da zaben.
Hukumar INEC ta bayyana cewa, an samu wani jami'in INEC da ya tsallake rijiya ta baya da sakamakon zaben da bai wuce sama da 40 a wata karamar hukuma a Anambra
Zaben jihohi
Samu kari