Zaben jihohi
Gwamnatin Tarayya ta ce akalla sau 12,988,978 aka yi yunkurin yin kutse a shafukan intanet yayin zaben Shugaban Kasa da na ’yan Majalisun Tarayya da aka yi.
Ana saura yan kwanaki kafin zaben gwamnoni, mambobin jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) dubu arba'in da biyar sun sauya sheka zuwa SDP a jihar Katsina.
Manjo Janar Babagana Monguno mai ritaya, mai ba kasa shawara kan harkar tsaro, ya bayyana cewa an fi samun hargitsi a zaben gwamnoni fiye da na shugaban kasa.
Yayin da kowace jam'iyya ke shirin zuwan zaben gwamnoni da mambobin majalisar dokoki, jam'uyyar Labour Party a Kwara ta tsinci kanta cikin kakanikayi da rudani.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa na cikin tsaka mai wuya gabannin zaben gwamna na ranar Asabar, 18 ga watan Maris yayin da jam’iyyu 4 ke shirin maja.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe, ta zargi gwamnan jihar, Inuwa Yahaya da shirya yadda za ayi maguɗi a zaɓen gwamnan jihar dake tafe.
Yanzu muke samun labarin yadda gwamna Inuwa Yahaya ya yi nasarar samun goyon bayan gwamnoni 8 cikin 13 da suka kulla yarjejeniyar zaman lafiya dasu a bana.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya samu goyon bayan jam'iyyun siyasa biyar a jihar gabanin zaɓen gwamnoni da na ƴan majalisun dokoki na ranar Asabar mai zuwa
Sarkin Gwandu a jihar Kebbi ya bayyana shawarinsa ga 'yan siyasa da sauran masu neman takara yayin da zaben gwamnoni ke tafe nan ba da jimawa ba cikin Maris.
Zaben jihohi
Samu kari