Zaben jihohi
Za a ji a makon gobe ne ‘Yan takaran da suka yi nasara a zaben Majalisa za su samu satifiket a jihohinsu, haka abin yake ga zababbun Gwamnoni da mataimakansu.
Dan Takarar gwamnan jihar Kaduna a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP), Hayatudden Lawal Makarfi, ya taya Uba Sani murnar lashe zabe.
Farfesa Ahmad Doko Ibrahim na jami’ar ABU Zaria ya ce New Nigeria Peoples Party ta ci kuri’u 1.09m a Kano, a Bauchi da Katsina, an ci zabe da da kuri’u barkatai
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle, na APC, ya fawwalawa Allah komai yace ya amince da kayen da ya sha a zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar...
Ma'aikata a jihar Abia za su samu saukin tafiyar da al'amuransu yayin da zababben gwamnan jihar ya yi alkawarin tafiyar da biya a kan lokaci sabanin tsammani.
Zababben gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya tabbatarwa da al!immar jihar cewa a shirye yake da yayi musu hidima wajen ganin ya sauke nauyin dake kan sa yanzu.
Ana zargin Muhammad Danjuma Goje ya yi wa Gwamna Inuwa Yahaya da jam’iyyar APC zagon kasa. Jam’iyya na binciken Sanatan na Gombe ta tsakiya a Kan Zagon Kasa.
Hukumar zabe ta INEC ta bayyana cewa, za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben jihohin Abia da Enugu bayan da ta kammala nazari da bincike kan harkar zaben.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa ta sanar da cewa ta feɗe dukkan sakamakon zaben gwamna da yan majalisun jihohi wanda ya gudana ranar Asabar da ta gabata.
Zaben jihohi
Samu kari