Zaben jihohi
A yanzu babu jituwa tsakanin Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo da Philip Shaibu. Mun tattaro inda aka samu irin wannan rigima saboda sabanin siyasa a tarihi.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ta musanta fitar da jerin sunayen ƴan kwamitin yaƙin neman zaɓe, a zaɓen gwamnonin jihohin Bayelsa, Imo da Kogi.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano, ta sanar da haramta duk wani nau'i na zanga-zanga a faɗin jihar. Sanarwar ta biyo bayan bayanan da hukumar ta samu na cewa.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Ebonyi, ta shirya yanke hukuncinta kan ƙarar da ke neman a soke nasarar da gwamna Francis Nwifuru ya samu a zabe.
Sanata Barau Jibrin, ya roki yan Najeriya musamman mambobin jam'iyyar APC, da su taya jam'iyyar da addu'a don ta yi nasara a kotun zaben gwamnan jihar Kano.
Kasar Nijar ta yi iyaka da Najeriya ta garuruwa irinsu Jibia, Illela, Baure, Kamba a Arewa. Saboda haka ne Bola Ahmed Tinubu ya kira wasu Gwamnoni zuwa taro.
'Dan takaran APGA ya ce Francis Nwifuru bai yi nasara a 2023 ba. Farfesa Bernard Ifeanyi Odoh yana neman kawowa jam’iyyar APC matsala a kotun zaben Ebonyi.
Wasu tsagerun yan daba sun bi dare sun ƙone ofishin yakin neman zaben jam'iyyar SDP da ke Lokoja, babban birnin jihar Kogi, sun lalata muhimman kayan aiki.
NULGE, kungiyar ma'aikatan kananan hukumomi a Najeriya ta yi Allah wadai da halin ko in kula da gwamnatocin jihohi ke nuna wa mambobinta game da albashinsu.
Zaben jihohi
Samu kari