Zaben jihohi
A ranar Asabar 18 ga watan Maris, 2023 za a gudanar da zaɓen gwamnoni a Najeriya, sai dai akwai jihohi 8 waɗanda ba za a a gudanar da zaɓen ba a cikim su..
Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ya musanta rahotannin da ake yaɗawa cewa yace a zaɓi ɗan takarar jam'iyyar APC, Nasiru Gawuna a zaɓen gwamnan jihar mai zuwa.
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, yayi muhimmin kira ga al'ummar jihar, jami'an tsaro da ƴan takara, akan zaɓen dake tafe na ranar Asabar..
Mambobin jam'iyyar Labour Party (LP), sama da mutum dubu uku ne suka fice zuwa jam'iyyar PDP a jihar Abia. Sun bayyana dalilin su na daukar wannan matakin.
Jam'iyyar Accord Party ta nuna goyon bayanta ga takarar gwamnan jihar Legas na jam'iyyar APC, Babajide Sanwo-Olu, a zaɓen gwamnan da za a gudanar ranar Asabar.
Gwamnatin Tarayya ta ce akalla sau 12,988,978 aka yi yunkurin yin kutse a shafukan intanet yayin zaben Shugaban Kasa da na ’yan Majalisun Tarayya da aka yi.
Ana saura yan kwanaki kafin zaben gwamnoni, mambobin jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) dubu arba'in da biyar sun sauya sheka zuwa SDP a jihar Katsina.
Manjo Janar Babagana Monguno mai ritaya, mai ba kasa shawara kan harkar tsaro, ya bayyana cewa an fi samun hargitsi a zaben gwamnoni fiye da na shugaban kasa.
Yayin da kowace jam'iyya ke shirin zuwan zaben gwamnoni da mambobin majalisar dokoki, jam'uyyar Labour Party a Kwara ta tsinci kanta cikin kakanikayi da rudani.
Zaben jihohi
Samu kari