Labaran garkuwa da mutane
An gano gawar dan jaridar Vanguard dake dakko rahotanni daga Majalisar Tarayya, kimanin wata daya dabacewarsa. An yi wa Tordue Salem ganin karshe da ransa ne a
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wata ‘yar kasuwa, Christiana Bernard a kusa da babban gidan talabijin din jihar Ribas na NTA da ke Port Harcourt. The Punch ta t
Dalibai karkashin gammayar kungiyoyin arewa, CNG, sun yi barazanar dakatar da harkoki a Zaria biyo bayan sace wasu ma'aikatan kanananan hukumomi su 13 da yan bi
Maciji ya sari daya daga cikin ƴaƴan babban limamin masallacin Yangoji da ke karamar hukumar Kwali a Abuja, Aliyu Abubakar Usman mai shekaru 22 yayin da ya tser
Rundunar ‘yan sanda na jihar Zamfara ta samu nasarar ceto mutane 2 daga hannun yan bindiga bayan kwashe makwanni 2 a hannun su. A wata takarda da Mohammed Shehu
Kwamishinan yan sandan jihar Neja, ya sanar da cewa wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da mata 4 a ƙauyen Haske Dabara, ƙaramar hukumar Suleja, jahar Neja
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Katsina ta samu nasarar cafke wani malamin addinin musulunci da ya yi garkuwa da ɗan uwansa kuma ya nemi kuɗin fansa.
Shugaban kungiyar kiristocin Najeriya, reshen jihar, John Joseph Hayeph, ya bayyana yadda ‘yan bindiga suka kara farashin kudin fansar jama’an da su ke sace wa
Yan sandan jihar Ogun sun kama wata matar aure Memunat Salaudeen kan zarginta da hada baki da wasu mutane uku don yin garkuwa da mijinta, rahoton Daily Trust.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari