Labaran garkuwa da mutane
Ana kiyasin akwai makarantu kusan 615 da an daina karantarwa a halin yanzu saboda tabarbarewar rashin tsaro. Wannan lamarin ya shafi jihohi su Kaduna da Neja
'Yan bindiga sun kutsa yankin Low Cost dake Dutsen Reme a karamar hukumar Bakori ta jihar Katsina inda suka sace mutum hudu. Ya faru wurin karfe 10pm Juma'a.
Kalaman na Ortom na zuwa ne bayan fitar wata sanarwa da aka danganta ga hadimin Buhari, Garba Shehu, ranar Laraba 31 ga watan Agusta, The Cable ta ruwaito.
An kama shi ne a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna lokacin da yake dauke da bindigu biyu da harsasai da kuma mujallu guda takwas da dai sauransu a hannu.
Majiyar ta kuma ce, sojojin da aka kashe na daga cikin dakarun bataliya ta 32 ta sojojin Najeriya da aka tura Shimfida dake fama da barnar tsagerun yan bindiga.
Gusau, Zamfara - Jami'an hukumar yan sanda a jihar Zamfara sun damke wani tsohon Soja wani kasurgumin dan bindiga masu kaiwa yan bindiga makamai a jihar...
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya bayyana zarginsa ga mazauna kauyuka da ke kewayen jihar da ba 'yan ta'adda bayanan sirri domin aiwatar ta'addanci.
Shugaban Karamar Hukuma Ya Sha Duwatsu a Hannun Talakawa a Neja. Da mutanen gari suka ji labarin Mohammed Garba Daza ya zo ta’aziyya, sai suka dura kan shi.
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan bindiga sun kitsa sace kanin tsohon gwamnan jihar Ekiti, Isaac Foyose da yammacin ranar Litinin 29 ga watan Agusta.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari