Labaran garkuwa da mutane
Shahararren malamin addinin musuluncin nan na Sokoto, Bello Yabo, yayi addu'ar Allah ya hada shugaba Muhammadu Buhari, El-Rufai da Garba Shehu hadimin Buhari.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele ya kara bayyana gargadinsa ga 'yan Najeriya game da matsalar tsaro a Najeriya a yanzu.
Za a ji Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta san da yiwuwar ‘Yan ta’adda su aukawa jihar Legas. Dakarun ‘Yan Sanda sun farga da yunkurin kai hare-haren ta’addanci.
An cafke wasu mutane 4 da suka ba ‘Yan ta’adda sirrin Jami’an tsaro wajen fasa gidan yarin Kuje. Yanzu haka wadanda aka cafke su na hannun hukuma domin bincike.
Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane shida a Tashan Buja da ke karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina. Daga cikin wadanda aka sace harda matar aure da danta.
‘Yan fim sun shiga hannun masu garkuwa da mutane, ana neman N100m. ‘Yan bindiga sun dauke ‘yan wasan kwaikwayon ne a wani kauye da yake kusa da garin Enugu.
Gwamnatin Buhari tayi karin-haske a kan abin da ya jawo asusun rarar mai ya yi kasa. Ministar kudi tace an yi amfani da $1bn ne wajen magance matsalar tsaro.
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar kawar da 30 daga cikin ‘yan ta’addan da suka kai wa sojojin na 7 Brigade Guards hari a yankin Bwari
A yau ne aka yankewa Abdulmalik Tanko hukuncin kisa tahanyar rataya, watanni da kashe dalibarsa yarinya mai shekaru biyar Hanifa Abubakar bayan sace ta....
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari