Jihar Kebbi
Jam'iyyar APC a jihar Kebbi ya karbi wasu jiga-jigan siyasan da suka sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP, PM News ta ruwaito a wannan makon da ake ciki.
A yau Laraba 7 ga watan Satumba ne gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya rusa majalisar zartarwa ta jiharsa. Gwamnan ya mika godiyarsa ga kwamishononinsa a jihar.
Hukumar yan sandan jihar Kebbi ta damke wata matar aure kan zargin kashe tsohon mijinta. Kakakin SP Nafiu Abubakar, ya bayyana hakan a jawabin da ya fitar.
Wasu miyagun yan bindiga sun tilasta wa mutane yin kaura daga gidajem su domin tseratar da kansu daga mummunan nufin su bayan wani harin ranar Laraba a Kebbi.
Manyan 'yan siyasa, kusoshin gwamnati da gwamnoni da suka hada Bola Tinubu, Kashim Shettima, Gwamna Ganduje na Kano da Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara.
Daga cikin bidiyoyin wurin liyafar, bidiyon da matar Gwamna Aisha Atiku Bagudu ta fito tare da diyarta Maryam suna cashewa inda ake ruwan kudi ya ja hankali.
Shagali ya kankama sosai a gidan Gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Atiku Bagudu, na auren kyakkyawar diyarsa, Maryam da hadadden angonta mai suna Ibrahim Gwandu.
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP hudu a masarautar Zuru ta jihar Kebbi tare da magoya bayansu sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki, rahoton Daily Sun.
Yayin da masu faɗa aji da shugabannin PDP ke kokarin shawo kan matsaloli a matakin ƙasa, sabuwar ɓaraka ta balle a jihar Kebbi, mambobi da yawa sun koma APC.
Jihar Kebbi
Samu kari