Jihar Kebbi
A cewar hukumar 'yan sandan jihar Kebbi, ‘yan bindigan sun so kai hari kan ‘yan kasashen ketare a kamfanin, amma ba su yi nasara ba, an yi arangama dasu...
Mataimakin gwamnan jihar Kebbi, Kanal Samaila Yombe, ya karyata cewar shine ya jagoranci dakarun da suka farmaki yan bindiga wanda ya kai ga mutuwar sojoji.
A ranar Alhamis jami'an Hisbah ta jihar Kebbi sun kama wasu yara masu kananun shekaru,Farida Malami da Sadiya Isah, dukkan su a Birnin Kebbi suna shaye-shaye.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayar da gudunmawar naira miliyan 30 ga iyalan wadanda hare-haren yan bindiga ya ritsa da su a jihar Kebbi.
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kisan sojoji goma sha takwas, jigatar sojoji takwass da kuma mutuwar biyu a farmakin da 'yan ta'adda a yankin Kanya.
Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Col. Samaila Yombe, mai murabus a ranar Alhamis ya musanta batun labaran da ake ta yadawa akan cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa
Birnin Kebbi - Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da kisan hafsoshin hukumar Sojoji da tsagerun yan bindiga daga jihar Neja suka yi a Kebbi. Rahotanni sun bayya
Wasu yan bindiga sun farmaki jerin gwanon motocin mataimakin gwamnan jihar Kebbi ranar ranar Talata da daddare yayin da yake kan hanyar komawa gida a wani kauye
Majalisa ta bukaci gwamnatin tarayya da ta tura sojoji na kasa da sama, da sauran jami’an tsaro domin su kai yaki har zuwa sansanin yan bindigar don kawar dasu.
Jihar Kebbi
Samu kari