Jihar Kebbi
A ranar Litinin ne kotun Koli ta tabbatar da Sanata Adamu Aliero a matsayin 'dan takarar kujerar Sanatan Kebbi ta Tsakiya a karkashin inuwar jam’iyyar PDP.
Wani kasurgumin dan bindiga ya gamu da rokon mahaifiyarsa kan ya taimaka ya saki daliban da ya sace a jihar Kebbi. Ya amsa, amma ya nemi a bashi kudade da yawa.
A dalilin rikicin PDP, za a ji labari ‘ya ‘yan jam’iyyar hamayyar a Kebbi ba su je tarbar 'dan takaransu ko su halarci gangamin Atiku Abubakar/Ifeanyi Okowa ba.
Jirgin yakin neman kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyya PDP ya garzaya jihar Kebbi, Arewa maso yammacin Najeriya a yau Asabar, 28 ga Junairu
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Muhammadu Jibrilla Bindow, ya sanar da komawarsa jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic PArty PDP a yau asabar, 28 ga watan nan.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kokawa game da halin da ake ciki na karancin Naira a Najeriya, 'yan kwasu a wata jiha sun ce lokaci ya yi da za su rufe.
Wani labarin da muke samu ya bayyana yadda mataimakin kakakin majalisar jihar Kebbi ya yi murabus daga mukaminsa. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru sarai.
Malam Ahmed Magaji Kontogora, Kwamishinan yan sandan jihar Kebbi ya shirya musabakar Al-Kur'ani don taimaka musu su kara kusantar Allah a rayuwa da aikinsu
Kotun Koli a Najeriya ta kawo karshen takaddama kan tikitin takarar majalidar wakilan tarayyya daga jihar Kebbi, ta bayyana sahihin dan takara a inuwar APC.
Jihar Kebbi
Samu kari