Jihar Kebbi
Gwamna Bagudu na jihar Kebbi ya amince da yunkurin cire wani kaso daga albashin ma'aikata domin ba hukumar kula da lafiya da jihar kirkira a wannan lokacin.
Hukumar NBS ta bayyana cewa yan Najeriya milyan dari da talatin da uku ke cikin kangin talauci a fadin Najeriya. jihar mafi talauci gaba daya itace jihar Sokoto
Wata Kotun majistire a jihar Kebbi ta umarci a kai wasu makiyaya uku gidan gyaran hali bisa gangancin ƙona wa wani manomi gonar gyara da ta kai kudi N1.5m.
'Yan sanda sun yi nasarar kamo wasu mutane da ake kyautata zaton suna buga kudaden bogi. An kuma yi nasarar fatattakar 'yan bindiga tare da ceto mutum bakwai.
Majiya ta tabbatar da cewa daya daga cikin daliban kwalejin tarayya ta Yauri da aka yi garkuwa dasu ta haifa namiji a sansanin ‘yan ta’addan da suka sace su.
Gwamnatin jihar Kebbi ta saki kudi naira miliyan 50 domin inganta ayyukan hukumar tsaro ta Hisbah a fadin jihar. Gwamna Atiku Bagudu ne yayi izinin sakin kudin.
wani darakta a jihar kebbi ya bi san zuciya baya da ya lakadawa wani babban Alkali mai matakin aiki na 16 duka sakamakon biyewa san zuciya da dokin dana sani
An yi wa hakimi yankan rago, yayin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a garin Tunga Rafin da ke Karamar Hukumar Augie a Jihar Kebbi a daren Larabar da ta wuce.
Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, ya tura kowane ɗaya daga cikin sabbin Kwamishinoni Tara da ya naɗa zuwa ma'aikatun da zasu yi aiki a gwamnatinsa.
Jihar Kebbi
Samu kari