Jihar Kebbi
Ku kasance tare da Legit.ng don samun labari kai tsaye yayin da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ke gudanar da cikon zaben gwamnoni a Adamawa da Kebbi.
Wasu mata a jihar Kebbi sun bayyana yadda jam'iyyar APC ke ba su kayan alatu domin a zabe ta a zaben bana da aka yi yau Asabar 15 ga watan Afrilun shekarar.
Gabannin fara zaben cike gurbi da za a yi, a nan mun kawo maku yawan kuri’un da yan takarar gwamna na jam'iyyun APC da PDP ke da su a jihohin Adamawa da Kebbi.
Awanni gabanin zaben tantance wanda ya ci gwamna a jihar Kebbi, jam'iyyar APC ta dakatar da ɗan majalisar tarayya, Honorabul Shehu Muhammed Koko, kan zargi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nemi masu kaɗa kuri'a su dangwalawa jam'iyyar PDP a cikon zaben jihohin Adamawa da Kebbi gobe Asabar.
Jam'iyyar PDP ta gaza hakuri ta fara ɗaukar matakan ladaftar da wasu tsoffin ministoci 2da jiga-jiganta, wanda take zargin sun mata zagon ƙasa a jihar Kebbi.
Daga cikin jihohi 28 da aka gudanar da zaben gwamnonin 2023 a ranar Asabar, 18 ga watan Maris, INEC bata riga ta sanar da wadanda suka yi nasara ba a jihohi 4.
Mafi yawan jihohin da aka gudanar da zaben gwamna da yan majalisun jihohi sun san sabbin gwamnoninsu amma akwai wasu guda hudu da har yanzun ba'a kammala ba.
Yau Asabar, 18 ga watan Maris zaben gwamnoni zai gudana a jihohi 28 na fadin Najeriya. Zamu kawo muku rahotanni daga dukkan wadannan jihohi da dumi-duminnsu.
Jihar Kebbi
Samu kari