Jihar Kebbi
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Kebbi ta zargi gwamnan jihar, Kwamred Nasir Idris kan salwantar da makudan kudade har Naira biliyan 20 cikin kwanaki dari kacal.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi, Sheikh Giro Argungu wanda ya rasu a jiya Laraba 6 ga watan Satumba a jihar Kebbi.
Allah ya yi wa shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Giro Argungu rasuwa a yau Laraba 6 ga watan Satumba bayan fama da gajeriyar jinya a Birnin Kebbi.
Ambaliyar ruwa da aka yi sanadiyyar mamakon ruwan sama da aka sha a garin Dakingari na jihar Kebbi ta janyo asarar rayukan mutane uku. Lamarin ya faru ne ranar.
Aƙalla mutane 6 ne aka tabbatar da sun ɓata a wani mummunan haɗarin kwale-kwale da ya rutsa da su a jihar Neja a kan hanyarsu ta zuwa jihar Kebbi wacce ke.
Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Ismaila Yombe mai ritaya, ya bayyana cewa ba a ji kansa da Atiku Bagudu ba lokacin da suke mulki saboda yana bin umurninsa.
Gwamna Nasiru Idris na jihar Kebbi ya kafa tawagar wakilai da zasu tafi jamhuriyar Benin domin ceto matasan jiharsa su 10 da aka tsare bisa kuskure a Kotano.
Jerin sunayen mutanen da Tinubu zai ba ministoci kashi na biyu ya fito ɗauke da sunayen tsofaffin gwamnoni guda biyar a cikinsa. Shugaban ma'aikatan fadar.
Biyo bayan sanar da ranar Laraba, 19 ga watan Yuli a matsayin ranar 1 ga watan Muharram na shekarar 1445, jihohi irin su Sokoto, Ƙebbi, Osun duk sun bada hutu.
Jihar Kebbi
Samu kari