Jihar Kebbi
Awanni gabanin zaben tantance wanda ya ci gwamna a jihar Kebbi, jam'iyyar APC ta dakatar da ɗan majalisar tarayya, Honorabul Shehu Muhammed Koko, kan zargi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nemi masu kaɗa kuri'a su dangwalawa jam'iyyar PDP a cikon zaben jihohin Adamawa da Kebbi gobe Asabar.
Jam'iyyar PDP ta gaza hakuri ta fara ɗaukar matakan ladaftar da wasu tsoffin ministoci 2da jiga-jiganta, wanda take zargin sun mata zagon ƙasa a jihar Kebbi.
Daga cikin jihohi 28 da aka gudanar da zaben gwamnonin 2023 a ranar Asabar, 18 ga watan Maris, INEC bata riga ta sanar da wadanda suka yi nasara ba a jihohi 4.
Mafi yawan jihohin da aka gudanar da zaben gwamna da yan majalisun jihohi sun san sabbin gwamnoninsu amma akwai wasu guda hudu da har yanzun ba'a kammala ba.
Yau Asabar, 18 ga watan Maris zaben gwamnoni zai gudana a jihohi 28 na fadin Najeriya. Zamu kawo muku rahotanni daga dukkan wadannan jihohi da dumi-duminnsu.
Kwanaki uku gabanin zaben gwamnoni a Najeriya, jam'iyyar PDP ta shiga ruɗani mai girma a jihar Kebbi, ta dakatar da tsoffin Ministoci 2 da wasu manya biyar.
Bola Tinubu, Zababben Shugaban kasar Najeriya ya bayyana cewa akwai bukatar sauya farkon sunan gwamnan jihar Kebbi wanda sunansu daya da Alhaji Atiku Abubakar.
Mai neman kujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya lallasa manyan abokan karawarsa a zaben Sokoto da Jihar Kebbi.
Jihar Kebbi
Samu kari