Katsina
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ma ba a bar shi a baya ba tunda ya garzaya masallacin Kofar Arewa tare da 'yan uwa Musulmi inda yayi sallarsa ta Idi da Yusuf.
Wasu mazauna kauyukan Katsina sun ce jami’an tsaro da ke cikin ayarin shugaban kasa basu yi musayar wuta da yan ta’addan da suka auka masu a jihar Katsina ba.
Bayan faramin da aka kai wa ayarin motocin shugaban kasa da kashe kwamandan yan sanda, jirgin NAF ya bi yan bindiga har jeji ya musu luguden wuta a Safana.
Jihar Katsina - Gamayyar kungiyoyin kare hakkin dan Adam a katsina sun yi kira ga gwamnatin tarayya ta musu bayyani akan makudan kudaden da aka kashewa a harka.
'Yan bindiga sun halaka kwamandan ' atsiyan sanda, Aminu Umar, a Dutsin Ma da ke jihar Katsina a wani farmakin kwanton bauna da suka kai musu a safiyar Talata.
Gwamnatin jihar Katsina ta garkame a kalla kananan asibitoci 69 a kananan hukumomin jihar bisa munanan ayyukan 'yan ta'adda. Sakataran kungiyar kanana cibiyoyin
Ana shirin babbar Sallah, yan bindiga sun farmaki tawagar motocin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da ke kan hanyar zuwa Daura duk da baya ciki ranar Talata.
Jihar Katsina - Masarautar Katsina ta sanar da dakatar da hawan Daushe a lokacin bikin sallar Eid-el-Kabir da za a gudanar a ranar Asabar. Rahoton Daily Nigeri.
Jigon jam’iyyar APC, Alhaji Ali Maikano Matazu, wanda tsohon darakta ne na NNPC, ya nemi tikitin APC a mazabar Matazu/Musawa na majalisar wakilai amma ya sha ka
Katsina
Samu kari