Katsina
Yan bindiga sun kai farmaki gidajen da ke yankin Rahamawa da Shagari low-cost a jihar Katsina a safiyar yau Alhamis, 23 ga watan Yuni inda suka sace mutane.
Wasu mutum biyu da kwanan nan aka ceto daga hannun masu garkuwa da mutane a Katsina, mata da miji, sun bayyana cewa sai da suka biya miliyan 11 sannan aka sako.
Tawagar hadin gwiwa da ta kunshi rundunar yan sandan Najeriya da yan bijilante a karamar hukumar Safana ta Jihar Katsina sun kashe yan ta'adda biyu yayin musaya
A kalla mutane uku ne wasu da ake zargin yan bindiga ne suka bindige har lahira a karamar hukumar Batagarawa ta Jihar Katsina. Vanguard ta kuma rahoto cewa an
An ji sabon rikici ya barke a APC, Jam’iyya na iya rasa Jihar Shugaban kasa. Shugabannin APC na jihar Katsina su na barazar korar duk mai sukar ‘dan takararta.
Wasu yan bindiga sun kai hari a garin Shola a karamar hukumar Katsina ta Jihar Katsina, inda suka sace mutane takwasu yayin harin. Wani mazaunin garin ya shaida
Mahaifar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta Daura dake jihar Katsina ta fuskanci bayyananne canji tun lokacin da shugaban kasar ya dare mafadun iko tun 2015.
Wasu bayanai da muka samu sun tabbatar da cewa wasu yan bindigan daji sun.kai hari wani shinge duba ababen hawa da ke Mil 8 a Katsina, sun kona motoci uku.
Yan majalisar wakilan tarayya guda takwas sun sha kashi a zaben fidda gwanin yan majalisa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da ya gudana ranar
Katsina
Samu kari