Katsina
Jihar Katsina A ranar Alhamis ne wata jarida ta yanar gizo mai suna Katsina City News ta yiwa wani dansanda kyautar N250,000 da kujerar aikin Hajji kan mayar da
A karo na biyu, ana zargin wasu gurɓatattun mutane da ake tsammanin ɓarayi ne sun shiga gidan gwamnatin jihar Katsina, sun yi awon gaba da kuɗi miliyan N31m.
Yayin da lamarin tsaro ke ƙara dagulewa a jihar da take mahaifar shugaban ƙasa, yan majalisar dokokin Katsina sun shirya gana wa da Masari, Buhari kan tsaro.
Awanni kaɗan bayan sace matar ƙanin Sanata mai wakiltar shiyyar Buhari, wasu tsageru sun shiga Anguwanni da dama a cikin kwaryar birnin Katssina da tsakar rana.
Gwamnatin Katsina karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari, ta maida wasu mutane da suka bar muhallansu sanadiyyar harin yan bindiga a kauyen Shimfida.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun yi awon gaba da mutum hudu a Kankiya cikin su har da suruka watau matar d'an uwa ga Sanata Ahmed Babba Kaita na jihar Katsina
An kashe shugaban ‘yan ta’adda, Abdulkarim Faca-Faca, wanda ke cikin wadanda suka kitsa harin da aka kai wa ayarin motocin shugaban kasa Buhari a Katsina...
Yayin da wutar rikicin cikin gida a jam'iyyar APC ke ƙara kunnowa a wasu jihohi, a jihar Katsina, ɗan uwan shugaba Buhari, Fatuhu Muhammed, ya fita daga APC.
Wasu da ake zargin ya bindiga ne masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da Amarya da Ango biyo bayan harin da suka kai unguwar Shola dake jihar Katsinan dikko
Katsina
Samu kari