Katsina
A ranar Lahadin da ta gabata ne ‘yan bindiga suka kashe wani direban motar zirga-zrga ta gwamnatin Katsina (KTSTA), Nasiru Yusha’u, bayan da ya yi arba dasu.
Yayin da ake cigaɓa da jimamain bidiyon fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna. wasu miyagun sun farmaki matafiya a jihar shugaban ƙasa watau Katsina, sun yi ɓarna.
Yan bindiga sun kashe yan sandan sintiri biyar da fararen hula uku a garin Gatikawa, karamar hukumar Kankara a Katsina. Rahotanni sun bayyana cewa yan sanda
Jihar Katsina - Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya raba kayan agajin gaggawa ga wadanda ‘yan fashin suka kai wa hari a karamar hukumar Safana da ke.
Rundunar Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da cewa shugaban yan bindiga, Ado Aleru, wanda aka nada sarauta ranar Alhamis da ta gabata a masarautar Yandoto D
Tsagerun yan bindiga sun kai sabon hari kauyukan ƙaramar hukumar Faskari a jihar Katsina da tsakar rana yau Talata, sun kashe aƙalla mutum 6 sun jikkata wasu.
Gwamnatocin jihohin Zamfara da Katsina sun tsige wasu sarakunan gargajiya bisa zarginsu da aikata laifin cin amanar al'umma ta hanyar hada baki da 'yan bindiga.
Rundunar yan sandan jihar Katsina tana neman shugaban yan bindiga, Ado Aleru, wanda Sarkin Yandoto ya nadawa sarautar Sarkin Fulani a ranar Asabar ruwa a jallo.
Gwamna Aminu Bello Masari, ya ce har yanzu gwamnatin Katsina ba ta yafe wa Ado Aliero, dan bindigar da take nema ba duk da sarautar da aka nada masa a Zamfara.
Katsina
Samu kari