Katsina
Rahoton Cadre Harmonisé na watanni ukun farkon shekarar 2022, ya nuna cewa kusan mutane miliyan 19.4 ciki har da ‘yan gudun hijira 416,000 da ke jihohi 20 da ku
Mutanen garin Shimfida a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina sun fara gudun tsira bayan zargin cewa rundunar sojoji ta janye dakarunta daga wannan yankin.
Wani rikici da ya barke tsakanin yan bindiga a yankin karamar hukumar Fasakari dake jihar Katsina ya sa jagoran tawagar ya sa bindiga ya harbe yaronsa har Lahir
Yan sanda tare da haɗin guiwar sojojin Najeriya da yan Bijilanti sun samu nasarar dakile harin yan bindiga a kauyen Barawa dake karamar hukumar Batagarawa.
Masu garkuwa da mutane sun sako dagaci da sauran mutane 35, bayan biyan N26 miliyan a matsayin kudin fansa, bayan wadanda aka yi garkuwan dasu sun kwashe kwana.
Zuwa yanzu, manyan yan takara uku nesuka nuna sha'awarsu ta son hawa kujerar Wazirin Katsina bayan murabus da tsohon Waziri, Farfesa Sani Abubakar Lugga ya yi.
Mai martaba sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir, ya nuna goyon bayansa ga takarar Sanata Ahmed Bola Tinubu na shugabancin kasa.Ya bayyana hakan ne yayin d
Wazirin Katsina na biyar a gidan Sarautar Sullubawa, Alhaji Sani Abubakar Lugga, ya ajiye rawaninsa sakamakon takaddama da ta biyo bayan wani jawabi da ya yi.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Katsina, Muhammad Sani Alu, ya yi fashin baki kan rikicin da ya barke a garin Daura, mahaifar Buhari
Katsina
Samu kari