Katsina
Wani matashi mai shekaru 16, Abubakar Abdulbasir ya shiga hannun yan sanda a jihar Katsina bayan ya yi garkuwa da wata yarinya tare da neman a biya N70,000.
Gwamnatin jihar Katsina a ranar Litinin, 14 ga watan Fabrairu, ta sanar da haramta kungiyar Yan-sa-kai a jihar saboda ayyukan laifi da mambobinta ke aikatawa.
Gwarzayen jami'an yan sanda sun yi gumurzu da yan bindiga yayin da suka yi yunkurin kai hari, sun kashe akalla biyar daga ciki sun kwato mutanen da suka sace.
A ranar Alhamis wata tirela dauke da shanu da fasinjoji wadda ta doshi kudu daga Katsina ta kubce a kauyen Gora a karamar hukumar Malumfashi dake jihar Katsina.
An yi jana'izar DPO na yan sanda na karamar hukumar Jibia, DSP Abdullahi Rano, da ya rasa ransa a jihar Katsina. Majiyoyi a hedkwatan yan sanda sun bayyana cewa
Allah ya yiwa mataimakin shugaban kwalejin ilimi ta tarayya ta Katsina, Dr Ibrahim Abubakar Gafai, rasuwa, a safiyar Alhamis, 10 ga watan Fabrairu, bayan jinya.
Akalla mutum 13 sun rigamu gidan gaskiya yayinda akayi awon gaba da dimbin wasu a mumunan harin a yan ta'adda suka kai jihar Katsina a daren Litinin da safiyar.
Bayan nadin sarautar da Sarkin Daura ya yi wa Rotimi Chibueke Amaechi, fostocin ministan sufurin sun cika garun Daura. Mai Martaba ya roki Amaechi ya fito.
Mai martaba Sarkin Daura, Umar Farouq, ya ce Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya cancani sarautar da masarautar Daura ta ba shi. Farouq ya yi wannan jawabin ne a
Katsina
Samu kari