Katsina
Yanzu muke samun labarin yadda wasu 'yan daba suka kai farmaki a wurin aikin zabe, inda suka sace na'urar aikin zabe ta BVAS a jihohin Katsina da kuma Delta.
Akalla mutum 15 yan sanda suka kama kan zargin samunsu da kwamfutocin laftof da manhajojin da za a yi amfani da su wajen yin kutse a sakamakon zabe a Katsina.
A ranar Alhamis ne Buhari ya dura jihar Katsina domin yin zaben shugaban kasa na ranar Asabar na shugaban kasa da 'yan majaisun tarayya a zaben 2023 na bana.
Wani labari da za a ji shi ne Abba Ali ya rasu, Dattijon ya yi makarantar sakandare tare da Buhari, kuma har ya bar Duniya akwai kyakkyyawar alaka tsakaninsu.
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya fusata da gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, yace ɗan adawa ne kuma ƴakar jam'iyyar APC yake.
Gwamnan jihar Kastina, Aminu Bello Masari ya bukaci daukacin bankuna da yan kasuwa a jihar da su ci gaba da karbar tsoffin kudi daga wajen abokan harkarsu.
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, ta karrama Gwama Masari da lambar yabo ta 'Abokin Coci' saboda kyakkyawan shugabanci da yi wa coci da kirista hidima a jihar.
Bola Ahmed Tinubu, ‘Dan takarar shugaban kasa na Najeriya, ya ziyarci Hajiya Dada, mahaifiyar tsohon shugaban kasa Marigayi Umaru Musa ‘Yar’adua a Katsina.
Bola Tinubu ya kwashi makudan kudade ya ba da ga ahalin mutanen da aka kashe a jihar Katsina yayin wani mummunan harin 'yan bindiga da ya auku a kwanakin baya.
Katsina
Samu kari