Katsina
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Musa Ibrahim Faskari ya shawarci mutane da su dauki makamai don kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga a Najeriya.
Gwamnan jihar Katsina Dikko Umar Radda ya cire rawanin Hakimin Kuraye bisa zargin ɗaura aure ba tare da bincike ba, basaraken ya yi martani kan hakan.
Gwamnatin jihar Katsina ta amince da tube Sarkin Kuraye, Alhaji Abubakar Abdullah kan daura aure ba bisa ka'ida ba wanda daya daga cikinsu ke dauke da cuta.
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta tabbatar da samun nasarar cafke wani gawurtaccen ɗan bindiga da ya addabi jama'a wanda ta daɗe tana nema a jihar.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Rarara zai ba da aikin yin tituna a wasu yankunan jihar Katsina duba da bukatarsu da ake yi. Ya bayyana yadda zai kasance.
Gwamnatin jihar Katsina ta ƙaddamar da sabon shirin rabon kayan tallafi ga mabuƙata a jihar. Gwamnatin za ta raba buhunan shinkafa a rumfunan zaɓe na jihar.
Gwamnan jihar Ƙatsina ya tallafawa iyalan ƴan sakai waɗanda ƴan bindiga suka halaka da kyautar kuɗi. Gwamnan ya raba kuɗaɗen ne ga iyalan a birnin Katsiina.
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa matsalar tsaron da ake fuskanta a yankin Arewa maso Yamma na da alaƙa da rashin ingantaccen shugabanci.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ware biliyoyin kudade har biliyan 50 don sake gina Arewacin kasar da rashin tsaro ya dai-daita, ya nemi hadin kan 'yan kasa.
Katsina
Samu kari