Katsina
Ƴan ta'adda ɗauke da makamai sun kai sabon farmaki a ƙaramar hukumar Dandume ta jihar Katsina. Ƴan ta'addan sun halaka mutum biyu tare da sace wasu masu yawa.
Ƴan bindiga sun kai mummunan farmaki a wasu ƙauyuka guda uku na jihar Katsina inda suka yi awon gaba da mutane masu yawa da ba su san hawa ba su san sauka ba.
Babban sufeton 'yan sandan Najeriya Olukayode Egbetokun, ya bai wa jami'an hukumar sabon umarni dangane da rufe iyakokin Najeriya da Nijar da aka yi biyo bayan.
Gwamnan Katsina ya kai samame zuwa mafakar ‘Yan Iska da dare a jiyan nan. Gwamna Dikko Radda ya kira taron gaggawa da shugabannin jami’an tsaro kafin harin.
An tabbatar da ministocin Tinubu 45 daga cikin 48 da ya tura Majalisar Dattawan Najeriya. Daga cikin 45 ɗin da aka samu nasarar tabbatarwa, akwai wasu 2 da ke.
Tun da Ahmed Musa Dangiwa zai zama Minista, Gwamna Dikko Umaru Radda ya zabo wanda zai zama sabon Sakataren gwamnati, Abdullahi Garba Faskari zai zama SGS.
'Yan sanda a jihar Katsina, sun daƙile wani yunƙuri na 'yan ta'adda, inda suka yi nasarar kuɓutar da mutane 5 da suka sace a wani ƙauye da ke yankin Malumfashi.
Yayin da ake fargabar tashin yaƙi idan ECOWAS ta ɗauki matakin soji a kan jamhuriyar Nijar, an tattara jihohin Najeriya Bakwai da suka haɗa iyaka da Nijar.
Hukumar kula da shige da fice ta ƙasa (NIS), ta gargaɗi 'yan Najeriya dangane da tafiye-tafiye zuwa jamhuriyar Nijar a halin da ake ciki. Hukumar ta bayyana.
Katsina
Samu kari