Katsina
Tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da akalla mutum 100 bayan sun farmaki wasu kauyuka a jihar Katsina da karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara saboda haraji.
Ministan gidaje, Ahmed Musa Dangiwa ya je Jihar Katsina, ya yi zama da Muhammadu Buhari wanda ya shigo da shi siyasa. Ahmed Dangiwa yana tare da Bola Tinubu yanzu.
Rundunar yan sanda reshen jihar Katsina ta bayyana cewa jami'anta sun yi nasarar ceto ɗaliba ɗaya daga cikin ɗaliban jami'ar tarayya da yan bindiga suka sace.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya amince da fitar N977m domin biyan jarabawar NECO na shekarar 2023 ga daliban jihar har mutum 48,385.
Kalli cikakken bidiyon tattaunawar farko da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi da gidan talabijin na Najeriya (NTA) tun bayan barinsa mulki.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun fi kowa wahalar mulka inda ya ce ya yi iya kokarin da zai yi, su ne alkalai.
Muhammadu Buhari, tsohon shugaban kasa ya magantu kan lokacin da ya ke mulkin Najeriya da kuma yanayin rashin lafiya da ya yi fama da shi lokacin yana ofis.
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta samu nasarar daƙile wani harin da ƴan ta'adda suka kai a ƙaramar hukumar Jibia ta jihar. Sun ceto mutum uku da aka sace.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar kashe wani kasurgumin mai garkuwa da mutane, wanda ya addabi yankin Faskari na jihar. An kuma kwato alburusai.
Katsina
Samu kari