Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa wasu shugabannim al'umma na hada baki da 'yan bindiga domin su yi barna a yankinsu.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya sake kira ga mazauna jihar su tashi tsaye su tunkari ƴan bindiga, ya ce musulunci ya yarda da kare kai.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi ta'aziyya ga iyalan marigayi Umaru Musa Yar'Adua inda ya ce tabbas an yi babban rashin uwa kuma mai dattaku.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya ce zai fara biyan ma'aikatan jihar Katsina mafi karancin albashin N70,000. Ya ce nan gaba kadan ma'aikata za su fara samun kudin
Tsohon shugaban kasa. Olusegun Obasanjo ya yi ta'aziyyar rasuwar Hajiya Dada Musa Yar'adua a Katsina. Obasanjo ya fadi halayen Hajiya Dada masu kyau.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki a garin Magama da ke cikin karamar hukumar Jibia a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun sace mutum uku a yayin harin.
Rundunar sojojin Nigeriya sun samu nasarar hallaka yan bindiga guda biyar a kan hanyar Katsina zuwa Jibia kamar yadda aka yada faifan bidiyo da safiyar yau Alhamis.
A rahoton nan za ku ji cewa manoma a sassan Arewacin kasar nan sun shiga mugun hali bayan 'yan bindiga sun yanka masu haraji kafin su girbe amfanin gona.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jajantawa al'ummar jihar Yobe kan mummunan hari da yan ta'adda suka kai wanda ya yi sanadin mutuwar mutane da dama.
Katsina
Samu kari