Katsina
Jihohin Arewa da dama na fuskantar matsalolin garkuwa da mutane musamman a bangaren Yammaci wanda ya daidaitasu tare da kawo cikas a tattalin arzikinsu.
Hajiƴa Dada Yar'adua, mahaifiyar tsohon shugaban ƙasa, Marigayi Umaru Musa Yat Adua ta kwanta dama bayan fama da jinya a asibitin koyarwa da ke jihar Katsina.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya fara daukar matakai kan gobarar da ta tashi a gidan gwamnatin jihar. Gwamnan ya kafa kwamitin bincike.
Rahotanni sun nuna cewa mummunar gobara ta tashi a gidan gwamnatin Katsina a lokacin da Gwamna Dikko Radda ya ke garin Funtua tattaunawa da jama'a.
Rahotanni sun bayyana cewa Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya yi Sallah a kan titin Sheme zuwa Kankara wanda aka rufe shi saboda hatsarin harin 'yan bindiga.
Jami'an tsaron Community Watch Corps sun cafke wani dattijo da yake harkar kasuwanci da yan bindiga a jihar Katsina da ke yankin Arewa maso Yamma.
Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda ya yi umarnin yin luguden wuta ga yan bindiga na kwanaki 30. Ya kuma bukaci hadin kan al'umma wajen yakar yan bindiga.
Sarkin Katstina ya yi babban rashi yayin da kaninsa Hassan Kabir Usman ya rasu. Gwamna Dikko Umaru Radda ya tura sakon jaje ga masarautar katsina kan rashin.
Hukumar NiMET ta gargadi mazauna wasu jihohi shida na Arewacin Najeriya da su shirya ganin ruwan sama mai hade da tsawa da iska mai karfi a kwanaki masu zuwa.
Katsina
Samu kari