Kasashen Duniya
Ana tambaya su wanene Attajiran da ba su da sa’a, kuma ta ina suka samu dukiyarsu. Mun kawo jerin Attajiran Duniya da kuma irin tarin dukiyar da su ka mallaka.
Alkali zai binciki Karim Benzema bisa zargin jefa Mathieu Valbuena a tsaka mai wuya a Faris. Karim Benzema zai amsa laifi a gaban Alkali a kan bidiyon badala.
Jama'a suna ta tambaya ko wanene mutumin da ya sha gaban kowane Attajiri arziki a 2021. Elon Musk, Mutumin Afrika da ya tare a Amurka, ya zarce kowa dukiya.
Wani Babban Jami’in Gwamnatin Amurka ya yi murabus a sakamakon harin Capitol. Wannan ya na cikin abubuwan da su ka faru a Amurka a ranar Alhamis a Washington.
Ministan kasar waje ya ce su na tattaunawa da Sin domin samun magungunan COVID-19. Geoffery Onyeama yace Gwamnatin Tarayya za ta inganta alakarta da kasar Sin.
A Amurka, Joe Biden ya bada mukamai fiye da 100 tun kafin ya hau kujerar Shugaban kasa. Osaremen Okolo ta na cikin wadanda su ka samu shiga Gwamnatin Biden.
Wani bakin fata daga Legas ya shiga littafin tarihin Amurka, ya nuna baiwar kwakwalwa da Allah ya yi masa. Lanre Sanusi ya samu maki 3.8 a matsayin CGPA dinsa.
A 2021 Dr. Goodluck Jonathan da wasu tsofaffin Shugabannin kasashe da su ka yi mulki za su karbi lambar girma. Bayan haka Jonathan zai yi magana a taron AfBA.
Za ku ji cewa an gano shirin awon gaba da kudin da aka bada domin sayen tsummar rufe fuska.’ Yan damfara sun nemi su yi gaba da kudin kwangilar tsummar fuska.
Kasashen Duniya
Samu kari